Bayan Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Shin Kunsan Abunda Mawaki Hamisu Breaker Yayi A Wajen Tabbas Ya Baiwa Jama’a Mamaki.
Domin Kuwa Mawaki Hamisu Breaker Tareda Sauran Mawaka Sun Halacci Wajen Shagalin Bikin Ummi Rahab da Lilin Baba Inda Suka Sanya Albar’ka a Cikin Abun.
Lilin Baba dai Yanzu Cikin Ikon Allah An kaisa Dakin Matar Sa Wato Ummi Rahab Inda Bayan Gama Shagalin Bikin Nasu Kuma Ya Mika Sakon Godiya Zuwa ga Du Wanda Ya Halacci Taron Bikin Nasu.Mawaki Lilin Baba Tabbas Shima Yataka Muhinmiyar Rawar Gani A Wajen Bikin Duba da Ganin Irin Abu’Buwan da suka Faru a Wajen Shagalin Bikin Nasu.
Masha Allah Yanzu Dai Amarya Ummi Rahab ta Zama Uwar Dakin Lilin Baba Wato Tazama Matar Sa Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Wannan Lamari.
Mun Gode Sosai
4. High
